1/10
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 0
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 1
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 2
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 3
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 4
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 5
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 6
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 7
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 8
Sirrin Gane Mace Tagari screenshot 9
Sirrin Gane Mace Tagari Icon

Sirrin Gane Mace Tagari

Musa B MalaM
Trustable Ranking Icon
1K+다운로드
5MB크기
Android Version Icon4.1.x+
안드로이드 버전
5.4(26-11-2020)
-
(0 리뷰)
Age ratingPEGI-3
다운로드
세부 정보리뷰정보
1/10

Sirrin Gane Mace Tagari의 설명

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DAYA KUNSA


Manzon Allah (S.A.W) yace “ Ana auran mace don


abubuwa guda hudu: –


1. Kyanta


2. Dukiyarta


3. Nasabarta.


4. Addininta


Amma ka auri mace domin addininta dan ka rabauta. A


wannan hadisin ya nuna ma’aiki ya nuna mana irin


burin da mutane suke dashi wajen aure, wasu suna son


mace don kyaunta kamar kiristoci wanda su kyale kyale


ne kawai yake damunsu ko kuma rudarsu. Wasu suna


son mace don dukiyarta kamar yahudawa su dukiya ce


wacce ke rudarsu domin sun kasance dukiya ce


agabansu, wasu kuma suna son mace dan nasabarata


kamar larabawan jahilyya, ammma kar ki manta


musulunci ba haka yake kallo ba, a’a sam-sam sai dai


mai addini, wanda Allah yake da kima a idonta in yace


ta bari to zata bari yace ayi zata yi wannan itace mai


addini yar uwa karfa ki manta bawai mai addini kadai


shine mai sallah kullum-kullum ba, mai azumin litinin


da alhamis ba ba mai yawan karatun al-kur’ani ba


koda yaushe ba kuma sannan ace idan Allah yace ayi


bazan yiba in yace abari baza a bari ba, idan a cikin


mata akwai mace haka ba duk mata bane suka ciki


mace, kio kallah sosai mace mai kula da namiji mai


halaye kamar haka: –


* Mai girmama iyayenta.


* Mai kula da sallah.


* Mai nutsuwa.


* Mara almubazzaranci.


* Mai tsananin kaunarka.


* Mara yawan Surutu babu dalili.


* Mai Sanin ya kamata.


* Mai haihuwa ba Makararaba (juya).


Sirrin Gane Mace Tagari - 버전 5.4

(26-11-2020)

아직 평가나 리뷰가 없습니다! 첫 번째로 남겨 보세요

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Sirrin Gane Mace Tagari - APK 정보

APK 버전: 5.4패키지: com.andromo.dev798675.app909816
안드로이드 호환: 4.1.x+ (Jelly Bean)
개발자:Musa B MalaM권한:6
이름: Sirrin Gane Mace Tagari크기: 5 MB다운로드: 0버전 : 5.4출시 날짜: 2022-03-25 03:16:03최소 스크린: SMALL지원되는 CPU:
패키지 ID: com.andromo.dev798675.app909816SHA1 서명: BB:17:35:7A:EE:37:E9:59:FF:1D:F1:43:6B:C1:95:5A:30:A1:A3:E2개발자 (CN): Android단체 (O): Google Inc.로컬 (L): Mountain View나라 (C): US주/시 (ST): California패키지 ID: com.andromo.dev798675.app909816SHA1 서명: BB:17:35:7A:EE:37:E9:59:FF:1D:F1:43:6B:C1:95:5A:30:A1:A3:E2개발자 (CN): Android단체 (O): Google Inc.로컬 (L): Mountain View나라 (C): US주/시 (ST): California